Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 79 Ya Ƙanƙanuwar Baitalahmi, Can Ƙasar Yahuda Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 79 Ya Ƙanƙanuwar Baitalahmi, Can Ƙasar Yahuda Lyrics

Hymn 79 Ya Ƙanƙanuwar Baitalahmi, Can Ƙasar Yahuda Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 79 Ya Ƙanƙanuwar Baitalahmi, Can Ƙasar Yahuda Lyrics

 

1
Ya ƙanƙanuwar Baitalahmi, can ƙasar Yahuda,
Ba auta ba ce ko kaɗan cikin Yahudiya,
Gama daga cikinki, Mai Ceto zai fito.
Tauraronsa a bisanki, shi kansa cikinki.

2
Hanyoyinki dā duhu ne, yanzu ga haskensu.
Dā, mutane sun raina ki, yanzu ga daraja.
Ji waƙoƙin mala’iku, yabo ga Allahnmu
A cikin mafi ɗaukaka, a duniya salama.

3
Shehunan gabas fa sun zo, sun kawo dukiya.
Gaisuwa, girma, daraja, ga yaron aka bayar.
Ga Yesu Mai Cetonmu a cikin Baitalahmi,
Ba waninsa a duniya, Maɗaukaki ne shi.

Post navigation

Previous: Hymn 297 Ya Ƙaunar Almasihu, Ban San Iyaka Ba Lyrics
Next: Hymn 217 Ya Hasken Ƙauna, Ƙaunar Allahna Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version