Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 62 Ya Ubangijinmu, Kalmarka Ta Dauwama Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 62 Ya Ubangijinmu, Kalmarka Ta Dauwama Lyrics

Hymn 62 Ya Ubangijinmu, Kalmarka Ta Dauwama Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 62 Ya Ubangijinmu, Kalmarka Ta Dauwama Lyrics

 

1
Ya Ubangijinmu, Kalmarka ta dauwama
Wajib ne a gaskata, a kuma karƃe ta.

2
Idan maƙiyanmu suna tsananta mana,
Maganar cetonka ita ce ƙarfinmu.

3
In wahala ta zo, ko masifa ta taso,
Haskenka zai bishe mu, za ya kiyaye mu.

4
Wa ya san misalin murna mafificiya
Ta miƙa bishararka zuwa mutanenka.

5
Jinƙanka ke ba da taimako ga masu rai,
Maganarka ta’aziyya ga wanda ke mutuwa.

6
Mu da muka gane tsarkin wannan Kalma,
Sai mu ƙaunace ka, don kullum mu bi ka.

Post navigation

Previous: Hymn 240 Ya Yesu Almasihu, Na Zo Gare Ka Yau Lyrics
Next: Hymn 197 Ya Ruhun Allah, Ruhun Rai, Ka Ji Addu’armu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version