Hymn 579 Yesu Ne, Yesu Ne, Shi Ya Panshe Ni Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 579 Yesu Ne, Yesu Ne, Shi Ya Panshe Ni Lyrics Yesu ne, Yesu ne, Shi ya panshe ni, Gafara, kwanciyar rai yalwace ya ba. Sai ka zo wurinsa, za ka sami ra Wanda ba shi ƙarewa har abada.