Hymn 579 Yesu Ne, Yesu Ne, Shi Ya Panshe Ni Lyrics treasurehymns 4 months ago Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 579 Yesu Ne, Yesu Ne, Shi Ya Panshe Ni Lyrics Yesu ne, Yesu ne, Shi ya panshe ni, Gafara, kwanciyar rai yalwace ya ba. Sai ka zo wurinsa, za ka sami ra Wanda ba shi ƙarewa har abada.