Hymn 535 Wa Ne Ne Kamar Ka Ya Allah? Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 535 Wa Ne Ne Kamar Ka Ya Allah? Lyrics Wa ne ne kamar ka ya Allah? Wa ne ne kamar ka ya Allah? Cikin alloli duka wa ne ne kamar ka? Yabo cikin tsarki, ka isa ɗaukaka Ka yi ayyukan ban mamaki.