Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 535 Wa Ne Ne Kamar Ka Ya Allah? Lyrics
Wa ne ne kamar ka ya Allah?
Wa ne ne kamar ka ya Allah?
Cikin alloli duka wa ne ne kamar ka?
Yabo cikin tsarki, ka isa ɗaukaka
Ka yi ayyukan ban mamaki.
Wa ne ne kamar ka ya Allah?
Wa ne ne kamar ka ya Allah?
Cikin alloli duka wa ne ne kamar ka?
Yabo cikin tsarki, ka isa ɗaukaka
Ka yi ayyukan ban mamaki.