Hymn 523 Tun Yana Mani Taimako Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 523 Tun Yana Mani Taimako Lyrics Tun yana mani taimako Tsoro, ni, ba’zan ji Kaina da mai ya shafa shi Ҡoƙo ya cika shi. Nagartassa da jinƙansa, Su, za su biyo ni A cikin gidan Allah kuwa, Zan yi zamana.