Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 339 Uba Na Sama, Allahnmu, Ka Dubi Ƙasarmu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 339 Uba Na Sama, Allahnmu, Ka Dubi Ƙasarmu Lyrics

Hymn 339 Uba Na Sama, Allahnmu, Ka Dubi Ƙasarmu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 339 Uba Na Sama, Allahnmu, Ka Dubi Ƙasarmu Lyrics

 

1
Uba na Sama, Allahnmu, ka dubi ƙasarmu,
Ka koya mana, ƴaƴanka, mu taya danginmu.

2
Ka sa mu bi tafarkinka, mu jawo kabilan nan,
Su riƙa ba da gaskiya, su karƃi mulkinka.

3
Ya Allah, ba mu ikonka, mu tsare gaskiya,
Mu kafa. shari’a daidai, mu hana rikici.

4
Ka koya mana dokoki, mu cika wa’adi,
Mu zauna lafiya da duk jama’a ta ƙasarmu.

5
Nan gaba za mu yabonka domin ka cece mu.
Kullum mu cika nufinka, mu yi ta aikinka.

Post navigation

Previous: Hymn 1 Ubangiji Allah, Ga Mu Nan Gabanka Lyrics
Next: Hymn 523 Tun Yana Mani Taimako Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version