Hymn 499 Ni Ƙofa Ne, Ta Sama Dai Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 499 Ni Ƙofa Ne, Ta Sama Dai Lyrics Ni ƙofa ne, ta sama dai, Wanda ya shiga ta wurina Za ya tsira, za ya tsira Har abada.