Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 499 Ni Ƙofa Ne, Ta Sama Dai Lyrics
Ni ƙofa ne, ta sama dai,
Wanda ya shiga ta wurina
Za ya tsira, za ya tsira
Har abada.
Ni ƙofa ne, ta sama dai,
Wanda ya shiga ta wurina
Za ya tsira, za ya tsira
Har abada.