Hymn 404 Don Kai Mahalicinmu Ne Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 404 Don Kai Mahalicinmu Ne Lyrics Don Kai Mahalicinmu ne Karɓi yabo da ɗaukaka Muna girmama sunanka Ubangiji Maɗaukaki. Amin ! Amin!