Hymn 404 Don Kai Mahalicinmu Ne Lyrics treasurehymns 4 months ago Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 404 Don Kai Mahalicinmu Ne Lyrics Don Kai Mahalicinmu ne Karɓi yabo da ɗaukaka Muna girmama sunanka Ubangiji Maɗaukaki. Amin ! Amin!