Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 224 Yesu Mu Ke So Don Ya Cece Mu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 224 Yesu Mu Ke So Don Ya Cece Mu Lyrics

Hymn 224 Yesu Mu Ke So Don Ya Cece Mu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 224 Yesu Mu Ke So Don Ya Cece Mu Lyrics

 

1
Yesu mu ke so don ya cece mu,
Muna jingina ga ƙirjinsa.
Shi ya mutu dai don mu sami rai,
Muna murna cikin cetonsa.

KORUS
Yesu …….Yesu ……
Ƙaunar Yesu mai girma ce.
Yesu ……. Yesu …….
Yesu ya mutu domin laifinmu.

2
Yesu mu ke bi har mutuwarmu,
Muna dogara ga ikonsa.
Shi ya tsare mu daga mugunta,
Muna murna cikin ƙaunarsa.
Korus

3
Shi mai ba da rai na har abada,
Muna jingina ga hannunsa.
Shi ya zaƃe mu daga duniya,
Muna murna cikin ikonsa.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 579 Yesu Ne, Yesu Ne, Shi Ya Panshe Ni Lyrics
Next: Hymn 124 Yesu Kristi Yana Zuwa Domin Ya Karƃe Mu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version