Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 91 Aka Haife Shi A Baitalahmi Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 91 Aka Haife Shi A Baitalahmi Lyrics

Hymn 91 Aka Haife Shi A Baitalahmi Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 91 Aka Haife Shi A Baitalahmi Lyrics

 

1
Aka haife shi a Baitalahmi,
Yesu Ɗan Allah ya zo duniya.
Abin al’ajabi! Ƙauna ta sa
Ya sauko domina.
Ya sauko domina, ya sauko domina.
Abin al’ajabi! Ƙauna ta sa
Ya sauko domina.

2
Can bayan birni a kan giciye
Yesu ya mutu, ya kuwa ba da rai,
Abin al’ajabi! Ƙauna ta sa
Ya mutu domina.
Ya mutu domina, ya mutu domina.
Abin al’ajabi! Ƙauna ta sa
Ya mutu domina.

3
Dā, na yi nisa da Allah sosai,
Can cikin jeji na ɓata sarai.
Abin al’ajabi! Ƙauna ta sa
Yesu ya cece ni.
Yesu ya cece ni, Yesu ya cece ni.
Abin al’ajabi! Ƙauna ta sa
Yesu ya cece ni.

4
Yesu ya koma a wurin Uba
Amma zai dawo a duniyan nan.
Abin al’ajabi! Ƙauna ta sa
Zai kai ni gidansa.
Zai kai ni gidansa, zai kai ni gidansa.
Abin al’ajabi! Ƙauna ta sa
Zai kai ni gidansa.

Post navigation

Previous: Hymn 99 Akwai Sunan Nan Mai Daɗi Wanda Ba Mai Kamarsa Lyrics
Next: Hymn 356 Aikin Kowa Shi Zai Kada Shi Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version