Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 565 Yesu Babban Mai Magani Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 565 Yesu Babban Mai Magani Lyrics

Hymn 565 Yesu Babban Mai Magani Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 565 Yesu Babban Mai Magani Lyrics

 

YESU BABBAN MAI MAGANI

KORUS
Uba ; kai ne babban, mai magani,
Kana ba mu lafiya.
Kana warkadda cutarmu a koyaushe.
(2x

1
A tafkin Baitasda, akwai wani marar lafiya,
Wanda ya yi shekara, talatin da takwas.
Ya sha wahala da yawa, yana fama da cutar,
Amma da ya sadu da Yesu, sai ya sami warkaswa.
Korus

2
Akwai wata mace, ta yi shekara sha biyu,
Tana zubar da jini, tana fama da cuta ,
Ta sa wahala da yawa, ta hannun likitoci,
Amma da taɓa rigar Yesu, sai ta sami warkaswa.
Korus

3
Ka warkar da makafi, Yesu, ka warkar da bebaye,
Ka warkar da guragu, Yesu, ka tsarkake kutare ,
Ka tsauta wa aljanu, Yesu, ka tada matattu,
Har yanzu da koyaushe, kai ne mai ikon warkaswa.
Korus
Karatu : Yahaya 5 : 1-9,

Post navigation

Previous: Hymn 573 Yesu Kristi Yana Zuwa Don Ya Ɗauki Masu Bi Lyrics
Next: Hymn 564 Yesu Ba Shi da Hannu Sai Namu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version