Hymn 548 Ya Allahna Bincike Zuciyata Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 548 Ya Allahna Bincike Zuciyata Lyrics Ya Allahna bincike zuciyata Auna ni yau, ka san tunanina Dube ni dai ko ni mai tsabta ne Ni daga laifi duk ka tsarkake.