Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 448 Koya mani addu’a, ya Ubangiji Lyrics
Koya mani addu’a, ya Ubangiji
Wannan marmarina, cika mani shi.
Ina son nufinka kowace rana
Koya mani addu’a, ya Ubangiji.
Rayuwa cikina, ni matace,
Kullum har abada, ya Ubangiji.
Cika nufinka ta wurina
Har ran da za ka yi kirana.