Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 410 Ga Jariri, Ga Jariri Lyrics
1
Ga jariri, ga jariri.
An haife shi a Birnin Dauda.
Shi ne Yesu, Shi ne Yesu,
Almasihu, mai ceton duniya.
2
Mu ɗaukaka shi, mu girmama shi,
Almasihu, mai ceton duniya.
Ga shehuna daga gabas.
Sun kawo kayan zinariya.
3
Mun yi murna, mun yi murna
Tare da mala’ikansa,
Mun karƃe shi da farinciki
Don ya zama Madogararmu.
4
Allah Ya yi Ƙaunar duniya
Har Ya bada mai ceto, Yesu.
Halleluya, halleluya,
Halleluya, ga Almasihu.