Hymn 405 Duba, Duba, A Ҡofar Zuciya Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 405 Duba, Duba, A Ҡofar Zuciya Lyrics Duba, duba, a ƙofar zuciya, Yesu ‘na nan, ji! Yana ƙwanƙwassawa. In ka ji muryarsa, Ka buɗe kofa kuwa, Zai shiga dai, ya ba ka rai, Ku zamna tare, har abada.