Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 405 Duba, Duba, A Ҡofar Zuciya Lyrics
Duba, duba, a ƙofar zuciya,
Yesu ‘na nan, ji!
Yana ƙwanƙwassawa.
In ka ji muryarsa,
Ka buɗe kofa kuwa,
Zai shiga dai, ya ba ka rai,
Ku zamna tare, har abada.
Duba, duba, a ƙofar zuciya,
Yesu ‘na nan, ji!
Yana ƙwanƙwassawa.
In ka ji muryarsa,
Ka buɗe kofa kuwa,
Zai shiga dai, ya ba ka rai,
Ku zamna tare, har abada.