Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 402 Doguwar Tafiyarmu Lyrics
KORUS
A cikin doguwar tafiyarmu
Zuwa cikin kasa ta alkawali
In ba tare da kai ba ya Ubangiji
Za mu kasa cikin jeji.
1
Akwai macizai da yawa
Akwai miyagu sosai
In ba tare da kai ba ya Ubangiji
Za mu kasa cikin jeji.
Korus
2
Akwai abokan gaba
Abin tsoro da yawa
In ba tare da kai ba ya Ubangiji
Za mu kasa cikin jeji.
Korus
3
Ga jan teku
Akwai duwatsu sosai
In ba tare da kai ba ya Ubangiji
Za mu kasa cikin jeji.
Korus
4
Akwai zafi da yawa
Akwai ƙishirwa sosai
In ba tare da kai ba ya Ubangiji
Za mu kasa cikin jeji.
Korus