Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 390 Can Cikin Baitalahmi, Yesu Ya Zo Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 390 Can Cikin Baitalahmi, Yesu Ya Zo Lyrics

Hymn 390 Can Cikin Baitalahmi, Yesu Ya Zo Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 390 Can Cikin Baitalahmi, Yesu Ya Zo Lyrics

 

1
Can cikin Baitalahmi, Yesu ya zo
Kamar ɗan jariri Allah ya iso.
Darajar ta sama ya bar domin mu
Ya yarda shi zama mutum talaka.

2
Ba gidan mai arziki ko sarauta
Ba darajar duniya Yesu ya zaɓa
Ba wurin mafaka domin Ɗan Allah
Wanda ya yi sama da duk duniya.

3
Ya Yesu Mai Ceto, gareka mun zo,
Mun kawo yabonmu, Kai ne mu ke so
Ƙamnar muke ba ka, da godiyarmu,
Karɓi zukatanmu, ka yi mulkinmu.

Post navigation

Previous: Hymn 145 Cikin Raina Ga Wahala, Hutu Na Ke So Lyrics
Next: Hymn 237 Bari nufin Mai Cetona Ya Bishe Ni Koyaushe Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version