Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 384 Ba Za Ka Yi Sujada Sai Ga Allah Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 384 Ba Za Ka Yi Sujada Sai Ga Allah Lyrics

Hymn 384 Ba Za Ka Yi Sujada Sai Ga Allah Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 384 Ba Za Ka Yi Sujada Sai Ga Allah Lyrics

 

1
Ba za ka yi sujada sai ga Allah.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

2
Ba za ka yi kowane tsafi ba.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

3
Ba za kama sunan Allah banza ba.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

4
Ba za ka yi aikin ran lahadi ba.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

5
Ba za ka rena iyayenka ba.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

6
Ba za ka yi kisa, in ji Allah ba.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

7
Ba za ka yi zina, in ji Allah ka.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

8
Ba za ka yi sata, in ji Allah ba
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

9
Ba za ka yi shaidar zur kan kowa ba.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

10
Ba za ka yi kyashin samun wani ba,
M’rn, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

11
Ko kaɗan mu ne mun bi Yesu.
M’m, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

Post navigation

Previous: Hymn 388 Bethlehem Ephratha Lyrics
Next: Hymn 97 Ba Wani Suna Na Ke So In Ji, In Riƙa Ji Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version