Hymn 358 Akwai Littafi Guda Ne Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 358 Akwai Littafi Guda Ne Lyrics Akwai littafi guda ne Ke shaida kamnar Allah Akwai hanya guda kaɗai Ga Ubangijinmu. [ Littafi Mai Tsarki, Shi ne maganar Allah. Yesus shi kaɗai ne Hanya ga sama. ] 2x