Hymn 358 Akwai Littafi Guda Ne Lyrics treasurehymns 4 months ago Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 358 Akwai Littafi Guda Ne Lyrics Akwai littafi guda ne Ke shaida kamnar Allah Akwai hanya guda kaɗai Ga Ubangijinmu. [ Littafi Mai Tsarki, Shi ne maganar Allah. Yesus shi kaɗai ne Hanya ga sama. ] 2x