Hymn 326 Ya Ubangiji Allahnmu Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 326 Ya Ubangiji Allahnmu Lyrics Ya Ubangiji Allahnmu, Mun miƙa maka yaron nan. Ka ɗibiya masa hannunka Ka sa masa albarkarka. Amin.