Hymn 326 Ya Ubangiji Allahnmu Lyrics treasurehymns 4 months ago Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 326 Ya Ubangiji Allahnmu Lyrics Ya Ubangiji Allahnmu, Mun miƙa maka yaron nan. Ka ɗibiya masa hannunka Ka sa masa albarkarka. Amin.