Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 306 Sa’ad da Uwaye Sun Kawo Ƙanƙanana Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 306 Sa’ad da Uwaye Sun Kawo Ƙanƙanana Lyrics

Hymn 306 Sa’ad da Uwaye Sun Kawo Ƙanƙanana Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 306 Sa’ad da Uwaye Sun Kawo Ƙanƙanana Lyrics

 

1
Sa’ad da uwaye sun kawo ƙanƙanana,
Almajirai sun kwaƃe su, sun hana su sosai,
Amma da dukan tausayi, Yesu ya tsauta mar, ya ce,
“Bar ƙanƙanana su zo wurina.”

2
Ya taƃa su yara, su yara ƙanƙanana,
Da hannu bisa kansu ya sa musu albarka.
Da daɗin rai ya karƃe su, ya rungume su kuwa, ya ce,
“Kada ku hana su zo wurina.”

3
In ji Yesu Kristi, Mai Ceton duniya duka,
In ba ku ƙanƙantad da kanku kamar yara ba,
Ba za ku sami ceto ba, ba za ku shiga Sama ba, Sai ku karƃa yadda yara ke yi.

4
Ga dubbai kan dubbai na yara ƙanƙanana,
Su ba su taƃa jin labarin Yesu ba daɗai.
Ku tafi fa ku neme su, ku faɗa musu, dukansu,
“Bar ƙanƙanana su zo wurina.”

Post navigation

Previous: Hymn 512 Sai Ka Lisafta Alherin Allahnka Lyrics
Next: Hymn 504 Noël : Ku zo mu tashi mu je mu gaida Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version