Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 262 Da Jininsa Ya Fansa, da Ransa Ne Ya Biya Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 262 Da Jininsa Ya Fansa, da Ransa Ne Ya Biya Lyrics

Hymn 262 Da Jininsa Ya Fansa, da Ransa Ne Ya Biya Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 262 Da Jininsa Ya Fansa, da Ransa Ne Ya Biya Lyrics

 

1
Da jininsa ya fansa, da ransa ne ya biya
Laifofin duk jama’a, bashi mai girma ne.
Ya iske mu a jeji, ya kai mu gidansa,
Ba bayi nan gaba ba, ƴaƴan sarautarsa.

2
Me ne dalilin wannan aikin al’ajabi?
Ya wuce dukan faɗi, ya zarce tunani.
Me za mu kai gare shi, shaidar godiyarmu?
Bayi ba su da zaƃi, ko da, mu nasa ne.

3
A cikin mulkin Allah, an kafa hidima.
Gare mu aka raba abin da za mu iya.
Ba domin ikon kanmu ko kuwa da karfi ba,
“Da ikon nawa Ruhu,” Ubangiji ya ce.

4
Allah Mahaliccinmu, Yesu mai ba da rai,
Ruhu mai taimakonmu, uku a cikin ɗaya, Ranmu da aka saya, aikin da mu ke yi,
Ruhunmu duk da jiki, karƃa, godiyarmu ne.

Post navigation

Previous: Hymn 399 Dan Ina Bin Hanyar Zunubi Lyrics
Next: Hymn 396 Da Hannuna Biyu Zan Yi Aikinka Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version