Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 207 Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto Ne, Shi Za Ya Tsare Ka Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 207 Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto Ne, Shi Za Ya Tsare Ka Lyrics

Hymn 207 Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto Ne, Shi Za Ya Tsare Ka Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 207 Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto Ne, Shi Za Ya Tsare Ka Lyrics

 

1
Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto ne, shi za ya tsare ka.
Yesu mai taimakonka ne, shi za ya tsare ka.

KORUS
Yesu zai tsare ka ko wane gu, ko wace sa’a.
Yesu zai tsare ka, Yesu zai tsare ka.

2
Yesu ya mutu don laifinka, shi za ya tsare ka.
Zunubai duka ya ɗauke su, shi za ya tsare ka.
Korus

3
Yesu kuwa ya fito kabarin, shi za ya tsare ka.
Shi ne mai rai har abada, shi za ya tsare ka.
Korus

4
Idan jaraba ke damunka, Yesu zai tsare ka.
Ikonsa ba za ya kare ba, Yesu zai tsare ka.
Korus

5
Lokacin ciwo fa yana nan, shi za ya tsare ka.
Shi ne mai warkarwa ba mai fi, shi za ya tsare ka.
Korus

6
Kada ka ji tsoron kome dai, shi za ya tsare ka.
Sama da duniya nasa ne, shi za ya tsare ka.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 586 Yesu, Ɗan Allah, Mai Iko Duka Ne Lyrics
Next: Hymn 566 Yesu da Iko Ya Tsare Ni Nan Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version