Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 18 Rana Ta Ubangiji Ta Sake Zuwa Yau Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 18 Rana Ta Ubangiji Ta Sake Zuwa Yau Lyrics

Hymn 18 Rana Ta Ubangiji Ta Sake Zuwa Yau Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 18 Rana Ta Ubangiji Ta Sake Zuwa Yau Lyrics

 

1
Rana ta Ubangiji ta sake zuwa yau,
Hutawa domin jiki, ranar sujada ma.
A cikin taruwarmu, mun ta da muryarmu,
Mun gode maka, Allah, domin hutawarmu.

2
A ranan nan mai tsarki, Yesu, mai fansarmu, na ikonsa ya tashi, ya gama cetonmu,
Ya kwance sarkar Shaiɗan, ya tube ikonsa,
Ta wurin mutuwarsa, ya ka da mutuwa.

3
A ranan nan mai tsarki, Mai Taimako ya zo
A wurin Masu Binsa, ya zauna cikinsu.
Ya ba su ikon shaida, ya kau da tsoro duk,
Ya buɗe hankalinsu, ya eika zuciyarsu.

4
Mun gode maka, Allah, cikin alherinka,
Ka tuna da ƴan Adam, ka ba su hutu ma.
Ka taimake mu, Allah, mu tsare ranan nan
Har ran da za mu gan ka a cikin Sama can.

Post navigation

Previous: Hymn 512 Sai Ka Lisafta Alherin Allahnka Lyrics
Next: Hymn 504 Noël : Ku zo mu tashi mu je mu gaida Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version