Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 171 Yesu Ubangijinmu Ne Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 171 Yesu Ubangijinmu Ne Lyrics

Hymn 171 Yesu Ubangijinmu Ne Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 171 Yesu Ubangijinmu Ne Lyrics

 

1
Yesu Ubangijinmu ne,
Mun ƃuya cikin ƙaunarsa.
Ba zai kori mai tuba ba,
Mu zo mu ba da gaskiya.

KORUS
I, Yesu ne Mai Ceto, mai ƙaunarmu,
Mu karƃe shi, mu karƃe shi.
Ya ba da ransa domin laifinmu,
Za shi yi mana gafara.

2
Dā, nan a cikin duniya,
Mutane suka ƙi binsa,
Amma mu dai mu karƃe shi,
Mu zama Masu Bin Yesu.
Korus

3
Ko muna yi ta aikinsa,
Ayyuka ba su cetonmu,
Sai dai mu ba da gaskiya
Ga mutuwar da ya yi dominmu.
Korus

4
Yesu shi ne mai zuwa kuwa,
I, za ya komo duniyan nan.
Mu yi shiri don zuwansa,
Shi kai mu zuwa Sama can
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 151 Yesu Yana Bakin Ƙofa Lyrics
Next: Hymn 299 Yesu Ne Ya Yiwo Gafara Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version