Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 132 Ina Bautar Zunubai, Yesu Ne Mai Kawo Ceto Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 132 Ina Bautar Zunubai, Yesu Ne Mai Kawo Ceto Lyrics

Hymn 132 Ina Bautar Zunubai, Yesu Ne Mai Kawo Ceto Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 132 Ina Bautar Zunubai, Yesu Ne Mai Kawo Ceto Lyrics

 

1
Ina bautar zunubai, Yesu ne mai kawo ceto.
Wa ya ba ni kwanciyar rai? Yesu ne mai kawo ceto.

KORUS
Ba wani na ke so, ya Yesu, Masoyina.
Ba wani taimako, Yesu ne mai kawo ceto.

2
Yesu yana ƙaunata, Yesu ne mai kawo ceto.
Shi ya ɗauke laifina, Yesu ne mai kawo ceto.
Korus

3
Da Shaiɗan ya ɗaure ni, Yesu ne mai kawo ceto.
Shi ya kwance sarƙoƙi, Yesu ne mai kawo ceto.
Korus

4
Da fa matacce ne ni, Yesu ne mai kawo ceto.
Shi ya sake rayad da ni, Yesu ne mai kawo ceto.
Korus

5
Yesu na ke bi yanzu, Yesu ne mai kawo ceto.
Shi ya buɗe idanu, Yesu ne mai kawo ceto.
Korus

6
Cikin ikon jaraba, Yesu ne mai kawo ceto.
Shi ya sake halina, Yesu ne mai kawo ceto.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 9 Ina Misalan Daraja Da Ban Mamaki Lyrics
Next: Hymn 309 In Ka Karanta Cikin Matta Fa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version