Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 12 Allah Maɗaukaki, Sarki Madauwami Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 12 Allah Maɗaukaki, Sarki Madauwami Lyrics

Hymn 12 Allah Maɗaukaki, Sarki Madauwami Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 12 Allah Maɗaukaki, Sarki Madauwami Lyrics

 

1
Allah Maɗaukaki, Sarki madauwami,
Mu yabe ka.
Kai ne Mahalicci, kai ne mai aminci,
Kai ne mafifici har abada.

2
Mun taru wurinka, kai ne madogara,
Mun yabe ka.
Kai ne mai ƙaunarmu, kai ne mai fansarmu,
Kai ne mai tsaronmu har abada.

3
Bayyana girmanka, nuna darajarka,
Kusance mu.
Tsarkake zukata, sauko da ikonka,
Furta maganarka, ya Allahnmu.

4
Mallaki ƴaƴanka, ƙarfafa bayinka
A duniyan nan.
Yi amfani da mu, kwaƃi ragwancinmu,
Mai da mu nan gaba manzanninka.

Post navigation

Previous: Hymn 226 Allah Yana Kusa, Shi Ubanmu Ne Lyrics
Next: Hymn 301 Alherin Ubangijina Abin Mamaki Ne Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version