Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 117 Yesu Kristi Yau Ya Tashi Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 117 Yesu Kristi Yau Ya Tashi Lyrics

Hymn 117 Yesu Kristi Yau Ya Tashi Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 117 Yesu Kristi Yau Ya Tashi Lyrics

 

1
Yesu Kristi yau ya tashi
Ba zai sake mutuwa ba.
Aka sa shi kabarinsa,
Yau ya fashe sarƙarsa,
Almasihu ba ya nan,
Tashinsa ya tabbata.
Jikinsa mai tsarki nc,
Ba zai ruƃe ba daɗai

2
Yesu Kristi yau ya tashi.
Shaidar nasara ya kai
Cikin Sama wurin Allah,
Yau har abada mai rai!
Shi mai ɗaukar fansarmu,
Ya isa mu yabe shi.
Raɗaɗinsa duk ya wuce,
Hau! ya kai Maɗaukaki !

3
Tuna, ku jama’ar Yesu,
Haihuwarsa da mutuwa,
Duba, ku rundunan Sama,
Ga mutum, mai nasara!
Shi kaɗai mai jiki ne
Cikin Sama fa yanzu.
Cikin jiki za mu sami
Daraja har abada.

Post navigation

Previous: Hymn 579 Yesu Ne, Yesu Ne, Shi Ya Panshe Ni Lyrics
Next: Hymn 124 Yesu Kristi Yana Zuwa Domin Ya Karƃe Mu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version