Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 229 Yesu, Ko Tunawa Da Kai Abu Mai Daɗi Ne Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 229 Yesu, Ko Tunawa Da Kai Abu Mai Daɗi Ne Lyrics

Hymn 229 Yesu, Ko Tunawa Da Kai Abu Mai Daɗi Ne Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 229 Yesu, Ko Tunawa Da Kai Abu Mai Daɗi Ne Lyrics

 

Yesu, ko tunawa da kai abu mai daɗi ne,
Amma dai, daɗin ganinka, ina misalinsa?

2
Ba waƙar duniyan nan, ko ɗaya, ko zancen masana,
Da za su iya kwatanta jamalin sunanka.

3
Mai tuba duk, sai begenka da gaskiya ya ke yi.
Wanda ya nemi fuskarka, alheri nasa ne.

4
Amma fa masu samunka, ƙaunar da ka ke yi,
Ba za a ga cikarta ba, sai wurin Masu Bi.

5
Ya Yesu, kai ne murnarmu a cikin duniyan nan,
Kai za ka zama ladanmu a cikin Sama can.

Post navigation

Previous: Hymn 573 Yesu Kristi Yana Zuwa Don Ya Ɗauki Masu Bi Lyrics
Next: Hymn 564 Yesu Ba Shi da Hannu Sai Namu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version