Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 382 Ba Mai Iya Bauta Ma Allah Biyu Lyrics
1
Ba mai iya bauta ma Allah biyu.
Ba mai ikon bauta ma Allah biyu.
Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya .
Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.
2
Ba mai iya bauta ma Allah da mammon.
Ba mai ikon bauta ma Allah da mammon.
Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya.
Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.
3
Ba mai iya bauta ma Yesu da duniya.
Ba mai ikon bauta ma Yesu da duniya.
Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya .
Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.
4
Ba mai iya bauta ma Allah da Shaiɗan.
Ba mai ikon bauta ma Allah da Shaiɗan.
Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya.
Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.