Hymn 394 Cikin Gidan Uban Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 394 Cikin Gidan Uban Lyrics Cikin gidan Uban, cikin gidan Uba Ina da ɗakina shiryayye Wurin da zan zamna har abada Cikin gidan Uba, cikin gidan Uba. Da an gama da yaƙi, an ci nasara Cikin gidan Uba.