Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 394 Cikin Gidan Uban Lyrics
Cikin gidan Uban, cikin gidan Uba
Ina da ɗakina shiryayye
Wurin da zan zamna har abada
Cikin gidan Uba, cikin gidan Uba.
Da an gama da yaƙi, an ci nasara
Cikin gidan Uba.
Cikin gidan Uban, cikin gidan Uba
Ina da ɗakina shiryayye
Wurin da zan zamna har abada
Cikin gidan Uba, cikin gidan Uba.
Da an gama da yaƙi, an ci nasara
Cikin gidan Uba.