Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 138 Labarin Gafara Da Daɗin Ji Ya Ke Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 138 Labarin Gafara Da Daɗin Ji Ya Ke Lyrics

Hymn 138 Labarin Gafara Da Daɗin Ji Ya Ke Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 138 Labarin Gafara Da Daɗin Ji Ya Ke Lyrics

 

1
Labarin gafara da daɗin ji ya ke.
Shi mu ke bayarwa, jawabin Allah ne.

KORUS
Yabonka ne, ya Allah, wannan ya kamata
Jama’a su yi maka don gafara.

2
Alherin gafara an shirya shi sosai,
Da damar samuwa a wurin duk mai rai.
Korus

3
Dalilin gafara, Ɗan Allah aikakke,
Azabarmu ya sha a jikin gungume.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 463 Mai Ceto, Mai Taimako Ne Lyrics
Next: Hymn 235 Kusa da Yesu Zan Riƙa Bi Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version