Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 97 Ba Wani Suna Na Ke So In Ji, In Riƙa Ji Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 97 Ba Wani Suna Na Ke So In Ji, In Riƙa Ji Lyrics

Hymn 97 Ba Wani Suna Na Ke So In Ji, In Riƙa Ji Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 97 Ba Wani Suna Na Ke So In Ji, In Riƙa Ji Lyrics

 

1
Ba wani suna na ke so in ji, in riƙa ji.
Yesu, sunanka dā da yau har ahada ya fi.

2
Ba wani sunan da zai sa mu zo mu riƙa zuwa,
Ciki mu nemi mafaka, ciki mu yi addu’a.

3
Yesu, sunanka ya kan ba Mai Binka iko na
Yin yaƙi har da nasara, ya sami hutu can.

4
Sunanka ya kan tsorata Shaiɗan, maƙiyinmu.
Ransa zai ƃāci in ya ga ƙaunarka cikinmu.

5
Ba mu da ikon yabonka, ya wuce faɗinmu,
Sai ran da za mu gan ka can, Yesu Masoyinmu.

Post navigation

Previous: Hymn 383 Ba Wuri Domin Yesu Can Baitalhami Lyrics
Next: Hymn 374 An Zamadda Yesu Ne Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version