Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 94 Dā Can, da Sama Ta Cika da Yabo Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 94 Dā Can, da Sama Ta Cika da Yabo Lyrics

Hymn 94 Dā Can, da Sama Ta Cika da Yabo Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 94 Dā Can, da Sama Ta Cika da Yabo Lyrics

 

1
Dā can, da Sama ta cika da yabo,
Nan kuwa zunubi ya ƙaru sosai,
Yesu ya fito, ya shigo nan duniya,
Abin godiya,–Jagorana ne.

KORUS
Kauna ta sa shi ya mutu domina,
Hukuncina ya kau da shi duk
Ya baratad da ni, gama ya tashi.
Yana fa zuwa–ranar daraja.

2
Da aka kai shi kan dutsen Kabari,
Har aka kashe shi kan giciye.
Ya sha wahala, da raini da zagi
Domin zunubanmu, Mai Fansata.
Korus

3
Da aka binne shi can cikin kogo,
Aikin ya ƙare, yanzu hutawa.
Mala’iku suka lura da wurin,
Begen ƴan Adam, Mai Cetona ne.
Korus

4
Kabari fa ba ya iya riƙonsa,
Ƙofa ta buɗe, Yesu ba ya nan,
Ya ci nasara a kan mutuwa kuwa,
Yana can Sama, Ubangijina.
Korus

5
Sai wata rana, ƙaho zai yi ƙara,
Za a ga ɗaukakar Yesu sosai,
Tare da tsarkaka, Yesu zai dawo,
Zan ɗaukaka shi, Yesu nawa ne.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 188 Dā Ina Zaune Cikin Duhuna Lyrics
Next: Hymn 394 Cikin Gidan Uban Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version