Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 8 Na Zauna A Ɗakinka In Yi Maka Sujada Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 8 Na Zauna A Ɗakinka In Yi Maka Sujada Lyrics

 

1
Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada.
Wurin nan a keƃe fa, za mu sami jinƙanka,

2
Cikinsa ga zumunci, cikinsa ga ɗiyanci.
Uba, cikin fadarka, za mu duba fuskarka.

3
Lokacin da muka zo. gyara mana zuciya.
Mu lizimi cikinka, Allah na har abada.

4
Addu’o’in tsarkaka suna hawa wurinka.
Saurare mu duk yanzu, cikin sunan Yesunmu.

5
Domin darajar Allah, wurin nan ta haskaka.
Zuciya ta yi ƙuna, garin yin sujadarmu.

Exit mobile version