Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 74 Mu Zo Duk Mutane, Amintattu na Allah Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 74 Mu Zo Duk Mutane, Amintattu na Allah Lyrics

Hymn 74 Mu Zo Duk Mutane, Amintattu na Allah Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 74 Mu Zo Duk Mutane, Amintattu na Allah Lyrics

 

1
Mu zo duk mutane, amintattu na Allah,
Yau cikin Baitalahmi, Mai Ceto ya zo.
Tauraron gabas, tauraron asubahi,
Mu kawo masa yabo, mu kawo masa ƙauna.
Mu shaida nasa suna, Immanuel.

2
Ga shi, marar iko, da jiki na ƙanƙanci!
Duba! ya ɗauki dukan tabi’armu!
Hasken mutane! Hasken dukan duniya!
Mu zo da kayan ƙanshi, mu zo mu rera waƙa,
Mu zo, mu yabi Yesu Immanuel.

3
Alhamdu ga Yesu ! Ya Yesu, mun gaishe ka!
Muna sujadarmu gare ka a yau.
Kalmatu ‘Llahi! Bayyanuwar Mai Iko!
Mu ɗaukaka sunanka, mu yi maka sujada
Mu ba ka duk sarauta, Immanuel.

Post navigation

Previous: Hymn 483 Mun Gode Lyrics
Next: Hymn 232 Mai Kiwona Shi Yesu Ne Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version