Hymn 71 Ya Allahnmu, Ka Karƃi Baikonmu Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 71 Ya Allahnmu, Ka Karƃi Baikonmu Lyrics Ya Allahnmu, ka karƃi baikonmu, Mun ɗebi kima daga yalwarka. Muna roƙonka, daga baiwan nan Ma’aikata su sami taimako.