Hymn 70 Mai Bayarwa Ne Allahnmu Lyrics treasurehymns 4 months ago Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 70 Mai Bayarwa Ne Allahnmu Lyrics Mai bayarwa ne Allahnmu, Yabe shi, ku ƴan Adam duk. Yabe shi, ku mala’iku, Uba da Ɗa da Ruhu, ɗaya.