Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 604 Ƴan Duniya Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 604 Ƴan Duniya Lyrics

 

KORUS
Ƴan duniya ba su yarda da Ubangijinmu
A ransu ba su yarda ya zama sarkinsu
Amma fa wata ran zai komo duniyan nan
Duniya duniya, duniya.

1
Ubangijinmu (3x

Ubangijinmu zai zo
Hu- hu- hu Ubanginmu zai zo

2
Ranar shari’ar Allah randa zai zo
Cikin duniya I, Ubanginmu zai zo

3
Duk wanda ya ǩi ni, ni Yesu
Ni ma zan ǩi shi, Ubangijnmu zai zo hu- hu- hu

4
Za ya zo (3x

Ubangijinmu zai zo
Hu- hu- hu Ubangijimu zai zo

Exit mobile version