Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 603 Ƙauna, Biyayya Lyrics
1
Ƙauna, biyayya,
Alheri ya haɗa mu ɗaya
Salama kuwa ta koya mana ƙauna
Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya.
KORUS
Ƙauna, ƙaunaye
Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya
Salama kuwa ta koya mana ƙauna
Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya
2
Allah ne ya koya mana ƙauna
Domin shi ne ya fara yin ƙauna
Allah ne ya kowa mana ƙauna
Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya.
Korus
3
Ƙauna oh tana sa biyayya
Ƙauna oh tana sa alheri
Ƙauna oh tana sa bege
Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya.
Korus
4
Ƙauna oh tana tara jama’a
Massifa kuwa ta watse jama’a
Mu ne mun fidda ƙauna
Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya.
Korus