Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 601 Zumuntar Mata Ku Za Mu Yabi Yesunmu Lyrics
1
Zumuntar mata ku za mu yabi Yesunmu
Zumuntar mata ku za mu yabi Yesunmu
KORUS
Ubangiji Yesu shi ne zai biɗa
mu cikin wannan taruwa.
Komi wahala, komi azaba ni
ba zan bar bin Yesu ba.
2
Dukan ‘yan ƙwaya ku zo mu yabi Yesunmu.
Dukan matasa ku zo mu yabi Yesunmu.
Korus
3
Dukan pastoci ku zo mu yabi Yesunmu.
Dukan dattibai ku zo mu yabi Yesunmu.
Korus
4
Dukan samari ku zo mu yabi Yesunmu.
Dukan al’ummai Ku zo mu yabi Yesunmu.
Korus
5
Dukan masu bi ku zo mu yabi Yesunmu.
Dukan al’ummai ku zo mu yabi Yesunmu.
Korus
6
Kada ka tuna da wahala da ka sha.
Kada ki tuna da wahala da kin she.
Korus
7
Kada ku tuna da wahalar da kun sha.
Kada mu tuna da wahalar da mun sha.
Korus