Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 598 Zo Mutane Dukan Ku Lyrics
Zo mutane dukan ku
Yaƙin za mu yi yanzu
Duk ku yafa makamai na Allah kuwa
Tsaya dai da ƙarfin rai
Cikin ikonsa kaɗai
Yesu Kristi za shi ba mu nasara.
KORUS
Zo, zo zo ku masu yaƙi
Taru bayan Yesunmu
Shi ne shugabanmu dai
Za shi bida mu sosai
Za shi ba mu nasara har abada.